AUDIO :Rarara - Uban Abba Hawa Biyu (Su Tsula An Fara Tsugum Tsugum)
AUDIO :Rarara - Uban Abba Hawa Biyu (Su Tsula An Fara Tsugum Tsugum)

Bayan mawakin siyasar nan wato dauda dauda kahutu rarara ya daki wakarsa mai sun "Ganduje ya haye mun tafi rantsuwa" da yaci zabe...

Read more »

SOYAYYA DA SHAKUWA
SOYAYYA DA SHAKUWA

© Sirrinrikemiji

Read more »

WATA SABUWA: Download Sabuwar Wakar Rarara  - Su Tsula Sun Fara Tsugum-Tsugum
WATA SABUWA: Download Sabuwar Wakar Rarara - Su Tsula Sun Fara Tsugum-Tsugum

Wannan wata sabuwar wakace da rarara yayita yau dinnan da zafinta abinma sai kunyi dwnload Kun saurara. Domin Saukarda Wannan Sabuwar Wak...

Read more »

Allah sarki Duniya: Kalli Maryam Indomie
Allah sarki Duniya: Kalli Maryam Indomie

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie kenan a wannan hoton nata da ta saka dandalinta na sada zumunta da muhawara, wasu dai ...

Read more »

Fati Washa ta nuna kirji da yawa a wannan hoton
Fati Washa ta nuna kirji da yawa a wannan hoton

Jarumar fim din hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton tare da wani bawan Allah a lokacin dataje kasar Nijar yin bikin sallah, saidai wau s...

Read more »

Ali Nuhune ke turo yaranshi suna zagina Sabo da haka zan rika ramawa - General BMB
Ali Nuhune ke turo yaranshi suna zagina Sabo da haka zan rika ramawa - General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ya fito fili ya bayyana cewa abokin aikinshi, Ali Nuhu ne ke turo yaranshi suna zaginshi da...

Read more »

Sunayen Allah (99) Tare Da Fa'idar Kowane Suna Da Kuma Yadda Za A Yi Amfani Da Shi
Sunayen Allah (99) Tare Da Fa'idar Kowane Suna Da Kuma Yadda Za A Yi Amfani Da Shi

KARANTA KA KARU Huwaallahul ladhii laa ilaaha illaa huwa. Allahu (Sunane na ubangiji) shin ne madaukaki acikin sunayensa. Yana daga fa...

Read more »

IDAN KUNNE YA JI: Tsakanin Gwamnatin Kano Da Masarautar Kano
IDAN KUNNE YA JI: Tsakanin Gwamnatin Kano Da Masarautar Kano

A wani rubutu da na taba yi mai taken: The Chronicle of Tension, Kano State vs Kano Emirate, na bayyana asalin yadda zamantakewa ke kasance...

Read more »

MATA DAYAWA BASA SANIN LOKACIN DASUKE REALISING , KO MEYE DALILI
MATA DAYAWA BASA SANIN LOKACIN DASUKE REALISING , KO MEYE DALILI

Ass © Sirrinrikemiji

Read more »

Rarara ya musunta jita-jitar kona masa shagon wakarsa
Rarara ya musunta jita-jitar kona masa shagon wakarsa

Fasihin mawakin siyasa da ke Kano, Dauda Kahutu Rarara ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa an kona shagonsa na daukar wakoki da ke Zoo...

Read more »

Abin da ya sa ban yi wa kowane dan takara kamfe ba – Nafisa Abdullahi
Abin da ya sa ban yi wa kowane dan takara kamfe ba – Nafisa Abdullahi

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi wadda aka fi sani da ‘Nafisa Sai Wata Rana’ a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannyw...

Read more »

Dalilin da nake so Hadiza Gabon ta zama makwabciyata – Hajara Isah
Dalilin da nake so Hadiza Gabon ta zama makwabciyata – Hajara Isah

Hajara Isah Jalingo, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ce, inda ta yi manyan fina-finan Ingilishi na Kannywood kamar su ‘This is the Way’...

Read more »

Illar Fita Aikin Iyaye Ga Tarbiyya
Illar Fita Aikin Iyaye Ga Tarbiyya

© Sirrinrikemiji

Read more »

VIDEO : Adam A Zango - Return of Gwaska
VIDEO : Adam A Zango - Return of Gwaska

Wannan video wakar return of gwaska ne wanda jarumi kuma mashiryin fim din yayi wato adam a zango ya fitar a shafinsa na youtube shine mu...

Read more »

Kamun Kai Ga ‘Ya Mace Me ake nufi da mace ta kame kanta?
Kamun Kai Ga ‘Ya Mace Me ake nufi da mace ta kame kanta?

Abin nufi shi ne ka da mace ta kusanci da namiji har sai ta yi aure.  Zamani ya zo zinace –zinace sun yawaita a sanadiyyar wayoyi da ya...

Read more »

Hanyoyin Samun Kauna, Farin Jini ko Kwarjini A Musulunci
Hanyoyin Samun Kauna, Farin Jini ko Kwarjini A Musulunci

Kadan daga cikin abubuwan dake sanya Kauna, Farinjini da Kwarjini, bugu da kari kuma ayyukan lada ne da suka dace da sunnan Annabi (SAW): ...

Read more »

Ga Ma’aurata: Jima’i Shine Tushen Jin Dadin Kowane Dakin Aure
Ga Ma’aurata: Jima’i Shine Tushen Jin Dadin Kowane Dakin Aure

Ko shakka babu tushen jin dadi a rayuwar miji da mata shine saduwar su da juna ta hanyar JIMA,I. Soyayya da rahama sune babban jigon da ya ...

Read more »

SAKONNIN SOYAYYA MASU DADI
SAKONNIN SOYAYYA MASU DADI

KE KYAKKYAWA CE MASOYIYATA. Tabbas Furanni suna da ‘kamshi, Zuma kuma tana da za’ki launin ciyawa kuma kore ne, amma ke babu wata kal...

Read more »

Kalli Hotunan Rashiada Lobbo Da Ta Rungumi Wani Kato Sun Jawo Mata Tsinuwa
Kalli Hotunan Rashiada Lobbo Da Ta Rungumi Wani Kato Sun Jawo Mata Tsinuwa

Wannan dai wani posting ne da tayi a instagram din ta da ta rubuta mai taken "My heart ga hotunan kamar haka : Ga kadan daga ci...

Read more »

AUDIO : Rarara - Lalon Jos
AUDIO : Rarara - Lalon Jos

Wannan wata sabuwa waka ce da rarara yayi lalon jos zababben gwamnan pleatue state.       Download Audio Now ©HausaLoaded

Read more »

AUDIO : Rarara - Murtala Sule Garo
AUDIO : Rarara - Murtala Sule Garo

Wannan wata sabuwa waka ce da rarara yayi waka akan commander murtala sule garo akan zaben da ankayi na Ganduje a wannan shekara.       D...

Read more »

Kalli Hotunan Yar kwalisa Maryam Yola Nas Tsohuwar matar Adam a zango
Kalli Hotunan Yar kwalisa Maryam Yola Nas Tsohuwar matar Adam a zango

Wannan wasu sababbin hotunan da jaruma Maryam yola nasa ta fitar a yau na murna juma'a. ©HausaLoaded

Read more »

Na Fita Daga Addinin Musulunci Ku Fita Daga Cikin Rayuwata Ko Kuma Ku Kasheni! - Sakon Muneerat Abdussalam Ga Datti Assalafiy
Na Fita Daga Addinin Musulunci Ku Fita Daga Cikin Rayuwata Ko Kuma Ku Kasheni! - Sakon Muneerat Abdussalam Ga Datti Assalafiy

Naga Duk Rubuce-rubucenka akaina kuma ka bada kwangilar a kasheni saboda inayin sana'ata banzo wajen waninku Maula ba. Tunda nake a ...

Read more »

Yawan Cin Ƙwai Na Maganin Gigin Tsufa
Yawan Cin Ƙwai Na Maganin Gigin Tsufa

Wani binciken masana a ƙasar Amurka ya nuna cewar akwai sinadarai da ke ƙara ƙarfin ƙwaƙwalwa waɗanda ke cikin ƙwai. Binciken masana a...

Read more »

Hanyoyin samun Kauna, Farin jini ko Kwarjini a Musulunci
Hanyoyin samun Kauna, Farin jini ko Kwarjini a Musulunci

HAYOYIN SAMUN KAUNA, FARINJINI KO KWARJINI A MUSULUNCE Kadan daga cikin abubuwan dake sanya Kauna, Farinjini da Kwarjini, bugu da kari ...

Read more »

Wata Babbar Matsala Da Ta Tunkaro Musulmi A Yanar Gizo
Wata Babbar Matsala Da Ta Tunkaro Musulmi A Yanar Gizo

Daga Datti Assalafiy Assalamu Alaikum al'ummar Musulmi ma'abota duniyar yanar gizo, akwai wata babbar fitina da ta tunkaro mu an...

Read more »

ABUBUWAN DA YAN MATA SUKE SO GAMA DA SAURAYI
ABUBUWAN DA YAN MATA SUKE SO GAMA DA SAURAYI

© Sirrinrikemiji

Read more »

Kalli Hotunan Shantaleliyar motar Nazir M Ahamd sarkin Waka
Kalli Hotunan Shantaleliyar motar Nazir M Ahamd sarkin Waka

Wannan dai wata sabuwa mota ce da nazir m ahmad yayi posting a shafinsa na instagram ©HausaLoaded

Read more »
 
Top