Baiwa Pantami Minista a gwamnatin Buhari yayi matukar baiwa al'umma Nijeriya mamaki sosai. Inda wasu ke ganin wannan malami bai dace da ya karbi tayin wannan kujera ba,yayinda wasu kuma najin dadi da…
Baiwa Pantami Minista a gwamnatin Buhari yayi matukar baiwa al'umma Nijeriya mamaki sosai. Inda wasu ke ganin wannan malami bai dace da ya karbi tayin wannan kujera ba,yayinda wasu kuma najin dadi da…
Wannan bayyani ya fito bayan kama sarkin waka wanda tace wannan duk kame kame da ake yan pdp kawai ne ake kamu. Har Yanzu babu wani dan apc da anka kama wanda shiyasa wannan jaruma abun ya yi mata ma…
Alhamdulillahi a yau sarkin waka nazir m ahmad yayi godiya da irin yadda mutane na nuna damuwarsu akan kama shi da ankayi da addu'o'i yana godiya sosai. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Ha…
Jarumi Ibrahim sinana wanda anka fi sani dumbadis yayi kaca Kaca da munafukan kannywood. Idan wannan Martani kam yayi tsauri sosai wanda gaskiya ya fadi amma mutane zasuji abin da tsauri amma gaskiya…
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh; Barkanmu da sake haduwa a wannan fili, da fatan Allah Ya amfanar da mu dukkan bayanan da za su zo cikinsa, amin. Ga bayani kan ladubban da mace Musulma …
Fitaccen Malamin addinin Musuluncin, kuma jagoran darikar Tijjaniyyah, Shehi Dahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa harben harben da aka yi a gidansa dake Bauchi da har ya sabbaba raunata wasu mutane bi…
A safiyar yau shafin Hausaloaded blog yazo muku da wani sabon al'amari wanda wani jarumi yace akwai mala'iku da Aljannu a masana'antar kannywood amma dai Hausa kance waka a bakin mai ita yafi dadi ga …
** Sirrin rike ℳiji islamic medical center Abin da ake nufi da namijin dare shi ne wani aljani da ake kira Jinnul Ashik wanda ke sa mace ta wayi gari tana yawan yin mafarki wani na saduwa da ita cik…
Abubuwan da suke faruwa a kannywood wanda yake da nasaba na kama manya manyan jarumai da mawaka wanda a karkashin Isma'il Afakallahu keyi. Sai gashi Mansurah Isah yayi masa wankin babban bargo a kasu…
Me Nene Rashin Karfin Azzakari Wannan na nufin kwantawarsa kafin agama saduwa Abinda suke jawoshi sune A) Halayyar mutun yadau kaso 95 bisa 100 sune kamar haka 1.Tsoron daukar cuta ko daukan cik 2.…
Haryanzu dai shafin Hausaloaded blog yana cikin kawo muku bayyanai akan irin abubuwan da sunka faru akan sarkin wakar kano Nazir M Ahmad to gashi dai Mustapha nabraska yayi cikakken bayyani akan wann…
Wata kotu a Kano ta bayar da belin shahararren mawakin Hausa Naziru M. Ahmad, wanda aka fi sani da Naziru Sarkin Waka ranar Alhamis. Wannan na zuwa ne bayan da rundunar 'yan sandan jihar Kano da ke N…
Kuci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martanin manya manyan jarumai da mawaka cikin fushi. Wanda shine shahararren mawaki Nazifi asnanic yayi nashi martani cikin fushi sosai.…
Shima dai a wannan karo jarumi kuma babba a cikin masana'antar kannywood yayi magana akan kama nazir m ahmad Ga jawabin da yayi "Rokona ga hukumar tace fina finai ta jihar Kano shi ne a dubi alamarin…
Kada ku shagala kuci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martanin jaruman kannywood akan kama shahararren mawaki nazir m ahmad sarkin wakar san kano. Ga shima nashi jawabi a da …
To jama'a kunci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martani da bayyani akan kama shahararren mawakin kuma sarki waka,shima dai Abdallah amdaz ja nashi jawabi "Narasa ma abunda z…
#Cold Water #Shan ruwan sanyi na sa a tsufa da wuri, da wasu illolin sa 6 – Bincike By AISHA YUSUFU Wani likitan yara dake aiki a Benin babban birnin jihar Edo mai suna Ovo Ogbinaka ya ce yawaita s…
A yau shafin Hausaloaded blog yasamu wani labari da jarumi sadiq sani sadiq ke magana akan rigista wanda har yake furta cewa akwai dan boko haram da yazo masana'antar kannywood anka kama shirya masa …
Daman dai mun gayamuku shafin Hausaloaded blog zaiyi iya kokarinsa wajen tattaro muku labarai ankan wannan lamari to yanzu gashi munzo muku da martanin shaharren mawakin nan na kannywood babban chine…
AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA AN KAMA NAZIRU SARKIN WAKA Hukumar Tace Finafinai Ta Jihar Kano Ta Kama Mawaki Nazir M. Ahmad Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa hukumar tace finafinai ta jihar …
Daga Aliyu Ahmad Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta kama mawaki Nazir M. Ahamd bisa zargin sa da sakin wata wakar da hukumar ba ta tantance ba. Maj…
Likitocin jami’ar Ohio dake kasar Amurka sun bayyana cewa aske gashin gaba bashi da alaka da kamuwa da cututtukan sanyi da ke ta yawan yadawa. Likitocin sun gano haka ne bayan gudanar da bincike a ji…
Copy https://ift.tt/2Z3pfZw Tonga Abdul Ana kiransu Home Girls. Sune 'yan mata kanana da ko auren fari basu yi ba. Suna zaune ne a gaban iyayensu ko kuma wasu 'yan uwansu. Amma ta'asar da suke tafka…
Copy sirrin rike miji Abubuwa guda (10) wadanda za su taimaka wajen zama da mace lafiya. Yace ya kai da Na, hakika ba zaka taba samun jin dadin zamantakewar aure a cikin gidanka ba har sai ka kiyaye …
A cikin masana'antar kannywood wani rikici ya ɓarke tsakanin babban furudusa Abubakar bashir mai shadda da jarumi Ali dawayya wanda mutane sunka fi sani da Aje kafteriya. Wannan lamari a afuku ne sh…
Allah sarki malam Sheikh Albani ka mutu amma kamar baka mutu ba Allah ya jikansa da rahama amen. Ka duba irin yadda yayi magana akan jahar rivers tun 2012 amma kamar yau ne yayi magana. Shafin Hausal…
Duk A Cikin Shirin Fina-Finai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya, Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Babbar matsalar da muke fuskanta ita ce ana son mu Kuma ana zagin mu , don haka mata 'yan fim…
Wannan wasu sababbin wakokin Matashin mawaki wato Garzali Miko wanda sunyi matukar burgewa amma wannan wakokin audio ne , sai nan gaba jarumin Zaiyi aiki na video ne. Wanda shine a kullum Hausaloaded…
zamu sanarda yanuwa dake fama da wannan matsalar magani fisabilillah batare da an kashe kudi dayawaba duk wanda yabi wannan hanyar insha Allah zai samu biyan bukata Nafarko zaa samu man …
A yau ma munzo muku da wakar ahmad shanawa babban chakwai wanda yazo muku da Sabuwar wakar sa mai suna "Kamar Da wasa" wannan dai wakar soyayya ce. Uwa uba kuma wakar slow music wanda wakar Gaskiya t…
Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma Fatima Muhammad Isah Yola wadda aka fi sani da Teemah Makamashi, ta bayyana muradin ta na samun miji Wanda hakan zai ba ta dama ita ma ta je ta huta ba…
1. Lokacin da mutane sama da Miliyan Hamsin (50,000,000) ke gaza cin abinci sau biyu a wuni... 2. Lokacin da yara sama da Miliyan Uku (3,000,000) ba sa iya zuwa makaranta saboda talauci... 3. Lokacin…
A wannan makala za mu kawo muku yadda za ku kara girman azzakarinku, idan mu ka ce girman azzakari mu na nufi, kauri da tsawon azzakari. Kodayake, Allah(S.W.T) Ya halicci maza gwargwadon nau'in mazak…
Daga Mashkur Abdullahi Tsafe Wata yarinya mai suna Aisha dake anguwar Albarkarwa dake nan garin Gusau jihar Zamfara ta yaiyafawa kanta fetur ta kestawa kanta ashana. Wannan alamari ya farune jiya ass…
Jaruma A'ishah Humairah a wajen Shakatawa a kasar dubai wanda ita dai wannan kasar tana da dibin tarihi da wajen hutuwa da shakatawa kala kala. Manya manyan mutane masu hannu da shuni na zuwa wajen h…
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Karshen Mako Wannan sune sababbin hotunan jaruma rahama sadau na karshen mako wanda sunkayi kyawo sosai. ku duba asalin wannan posting din daga babba…