Kungiyar Manchester City ta bayyana cewa ana binciken dan wasanta dan kasar Faransa, Benjamin Mendy kan muguwar cutarnan ta Coronavirus/COVID-19.

 

Hakan ya farune bayan da wani dan uwan Mendy ya kamu da cutar kuma aka killaceshi a Asibiti kamar yanda sanarwar kungiyar ta bada bayani.

 

Saidai ba’a tabbatar ba ko Mendy na da cutar ko kuwa a’a.



© hutudole

Post a Comment

 
Top