Wannan wata sabuwa waka ce da autan waziri wanda yake baiwa mai martaba sanusi lamido sanusi hakuri akan wannan abu da ya faru.


Wanda muku yake jajajntawa kanawa sai hakuri akan wannan abu da ya faru abu ne daga Allah ne.
Wanda a cikin wakar yayi hikima da kalamai masu hikima wanda babu zagi ba zanbo.






©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top