Rahotanni dake fitowa daga Ingila na cewa kocin Arsenal Mikel Arteta da a baya aka ruwaito cewa cutar Coronavirus ta kamashi a yanzu yana samun sauki sosai.

 

A wani sako daya fitar ta shafinshi na sada zumunta, Arteta ya bayyana godiyarshi ga ‘yan uwa da abokan arziki inda yace a yanzu yana samun Sauki.

 

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top