Wannan watam Muhadarah ce da sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi a ranar Litinin mai taken 'Harkar fina finan Hausa sana'a ce ko yada Fasadi"
Yayi wannan Muhadarah irin kan abubuwan da ya faru na tsiraicin jarumai biyu da yayi yawo a kafaffen sada zumunta Safara'u kwana Casa'in da kuma Maryam Booth.

Wanda shine yayi yawo a kafafen watsa labarai wanda shi kuma wannan malami yayi tafiye tafiye ne a lokacin , shine to duk irin wani abu na muni ya afku a cikin al'umma za'a yi Muhadarah domin nunawa mutane alfannun wannan abu ko kuma sharensa.

Shine ranar Litinin yayi wannan Muhadarah a cikin garin Kaduna.

Ga bidiyon nan kasa.






©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top