Bincike ya nuna cewa mai horar da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Mikel Arteta na dauke da cutar Coronavirus.

 

An tabbatar da hakan ne bayan gwajin cutar da aka yi masa.

 

Tun bayan wasan da Arsenal din ta buga a gasar Europa da kungiyar Olympiakos ne ake zargin ta yadawa Arsenal cutar.



© hutudole

Post a Comment

 
Top