April 25, 2025 11:31:06 PM Menu

Wani Bawan Allah daga jihar Borno ya bayyana dalilin da a ra’ayinshi yasa a yankin Borno da Yobe ba’a samun yawan aurace-auracen mata da yawa da kuma yawan sakin Aure.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda ya saka hotunan kayan aure masu tarin yawa yace dalilin da yawa ba’awasa da aure kenan a yankinsu.

 



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top