Biyo bayan cire rawanin Sarkin Kano Sunusi na biyu, martani da ga ko Ina ke futowa, kamar abunnan da Hausawa ke cewa, (Kiris Ake Jira).

 

Domin kuwa martanin tsohon mai taimakawa tsohon shugan Kasa Jonathan kan Sababbun Kafafe Reno Omokri, yayi martani ga tsohon Sarkin Malam Sunusi Lamido. Inda yace, “Duk abinda ka shuka shine zaka girba, kai ne, a waccan gwamnatin tamu Kai tai mana sharrance Sharrance, kuka hada Kai dan kifar da gwamnatin mu, amma yau gashi Wanda ka taimaka sune suka kaika kasa.



© Abubakar Saddiq

Post a Comment

 
Top