Wannan wata sabuwa waka ce da rarara yayi ta sabon sarkin Kano wanda gwamna ganduje ya nada jiya bayan cire rawanin sanusi lamido sanusi.

Wanda a yanzu dai aminu ado bayero ne wanda shine wannan mawakin siyasa dauda kahutu yayi mai suna ado ya tafi gashi ya dawo.

Wanda daman dai kunsan wannan mawakin yana gefen ganduje daman nasan mutane na jiraye da cewa sai yayi waka.
Ku saukar domin ku saurara





©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top