MUSIC : Dj Ab - Kin San Ni
MUSIC : Dj Ab - Kin San Ni

Dj Ab returns with infectious new single “Kin San ni”. After realising the heat jam “KUMATU” Producer-artiste, Dj Ab who is signed under empawaafrica – releases his latest Teasing Song. The track is …

Read more »

Fim Ne Silar Chanzawar Rayuwata - Jaruma Amina Yola
Fim Ne Silar Chanzawar Rayuwata - Jaruma Amina Yola

Amina Yola wadda aka fi sani da Meenat Yola tana daya daga cikin jarumai mata da a yanzu tauraruwarta take haskawa. Ta yi fina-finai da dama duk da cewar ba wani lokaci mai tsawo ta dauka a masana’an…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Karshen Mako

Wannan sune sababbin hotunan jaruma rahama sadau na karshen mako wanda sunkayi kyawo sosai. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

MUSIC : Ahmad Shanawa - Talauchi (official Audio)
MUSIC : Ahmad Shanawa - Talauchi (official Audio)

A yau munzo muku da sabuwa wakar ahamd shanawa baban chakwai mai suna "Talauchi" wanda duk bahaushe yasan wannan kalma kai bari inyi ta mahauchi duk mutum yasan ta a yarensa. Ga kadan daga baitocin w…

Read more »

MENENE BASUR?
MENENE BASUR?

. Da farko dai a cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takurasu. A lokacinda suka samu takurawa da yawa, sai su kumbura. Kumburin wadanna…

Read more »

Ali Nuhu Yafi Daraktoci Da Yawa Iya Bada Umurni - Abubakar Bashir Maishadda
Ali Nuhu Yafi Daraktoci Da Yawa Iya Bada Umurni - Abubakar Bashir Maishadda

Gajeriyar tattaunawa da Northflix ta yi da furodusa Abubakar Bashir Maishadda Ya kake kallon masana’antar fim a halin yanzu? Toh, Alhamdulillah. Hakika masana’antar sai da mu gode wa Allah. Domin akw…

Read more »

Bollywood Ta Koyi Abubuwa Da Dama Daga Kannywood - Darakta Aminu S Bono
Bollywood Ta Koyi Abubuwa Da Dama Daga Kannywood - Darakta Aminu S Bono

Babban daraktan finafinan Hausa, Amisu S Bono, ya ce akwai abubuwa masu yawan gaske da masana’antar shirya finafinan Indiya ta Bollywood ta kwaikwaya daga Kannywood, ciki har da hada manyan jarumai a…

Read more »

Ba Za Mu Ci Amanar Shugaba Buhari Ba, Cewar - ISheik sah Pantami

Ministan sadarwa na Nijeriya, Ash-sheikh Dr Isah Ali Ibrahim Pantami (H) yace: "Ba za mu taba cin amanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bamu ba". Ministan ya ci gaba da cewa; "a matsayina na Ma…

Read more »

KWANKWASO YA SHAWARCI BUHARI : Rufe Boda Ba Zai Bunkasa Harkar Noma Ba ----Inji Kwankwaso
KWANKWASO YA SHAWARCI BUHARI : Rufe Boda Ba Zai Bunkasa Harkar Noma Ba ----Inji Kwankwaso

DAGA KABIRU ADO MUHD Tsohon gwamnan kano kuma tsohon sanata me wakiltar kano ta tsakiya injiya Dr Rabi'u Musa kwankwaso ya shawarci shugaba Buhari cewa rufe bodojin Nigeria ba zai bunkasa harkar noma…

Read more »

Wane Hali Adam Zango ke Ciki Bayan Barinsa Kannywood?

Wane Hali Adam Zango ke Ciki Bayan Barinsa Kannywood? A kwanakin baya ne dai fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango ya fito karara ya bayyana ficewarsa daga masana’antar shirya fina-…

Read more »

Hotunan Nafisat Abdullahi Na Barka Da Juma’a

Hotunan Nafisat Abdullahi Na Barka Da Juma’a Jaruma nafisa Abdullahi wanda ake yiwa lakabi da sai watarana ta fitar da sababbin hotunan Wanda sunka haskaka sosai a shafinta na instagram.     ku duba a…

Read more »

Me Ya Hana Jarumi Baballe Hayatu Yin Aure ?

Me Ya Hana Jarumi Baballe Hayatu Yin Aure ? Duk A Cikin Shirin FINA-FINAI, Wanda Jaridar Dimokuradiyya, Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Baballe Hayatu yana daga cikin jarumai da suka sha…

Read more »

Sabuwar doka: Majalisa Ta Zartar Da Dokar Hana Shan Sigari

Sabuwar doka: Majalisa Ta Zartar Da Dokar Hana Shan Sigari Majalisar dokokin jahar Osun ta baiwa hukumomin tsaron jahar umarnin kama duk wani mahaluki da suka kama yana busa taba sigari a tsakiyan jam…

Read more »

Wane Hali Adam Zango ke Ciki Bayan Barinsa Kannywood?
Wane Hali Adam Zango ke Ciki Bayan Barinsa Kannywood?

A kwanakin baya ne dai fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango ya fito karara ya bayyana ficewarsa daga masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood. Bayan fitarsa daga masana'antar, …

Read more »

AUDIO ALBUM : Abdul D One - Tushen Alkawali
AUDIO ALBUM : Abdul D One - Tushen Alkawali

Assalamu alaikum warahamatullah a yau shafin Hausaloaded.com kamar yadda ya saba yazo muku da sabon album shaharren mawakin nan ko ince muku matashi mai tasowa a fanin wakokin hausa a yanzu. Wanda ya…

Read more »

Kalli Sababbin Hotunan Nafisa Abdullahi Yar Kwalisa Nayiwa Al'ummar Musulmi Barka Da Juma'ah

Jaruma nafisa Abdullahi wanda ake yiwa lakabi da sai watarana ta fitar da sababbin hotunan Wanda sunka haskaka sosai a shafinta na instagram. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

HAWAN JINI DA MAGANIN SA
HAWAN JINI DA MAGANIN SA

Bayani akan CUTAR HAWAN JINI   Cutar Hawan jini ta yawaita matuka a cikin mutane harda al’umarmumta jinsin bakaken fata, kuma tana jawo mana illoli masu yawa. Babban abin damuwa da bakin ciki shine, …

Read more »

Me Ya Hana Jarumi Baballe Hayatu Yin Aure ?
Me Ya Hana Jarumi Baballe Hayatu Yin Aure ?

Duk A Cikin Shirin FINA-FINAI, Wanda Jaridar Dimokuradiyya, Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Baballe Hayatu yana daga cikin jarumai da suka shafe tsawon shekaru suna sharafin su a masana…

Read more »

Gwamnatin Bauchi Ta Mika Jagorancin Makarantun Tsangaya Ga Sheik Dahiru Bauchi (Hotuna)

Gwamnatin jihar Bauchi ta damkawa Sheikh Dahiru Usman Bauchi makarantun tsangayu na jihar Bauchi wanda Gwamnatin tarayya ta gina a fadin Arewacin Nijeriya. Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammed …

Read more »

Sabuwar doka: Majalisa Ta Zartar Da Dokar Hana Shan Sigari
Sabuwar doka: Majalisa Ta Zartar Da Dokar Hana Shan Sigari

Majalisar dokokin jahar Osun ta baiwa hukumomin tsaron jahar umarnin kama duk wani mahaluki da suka kama yana busa taba sigari a tsakiyan jama’a domin hukuntashi kamar yadda sabuwar dokar haramta sha…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon Yar kwalisa

Kalli Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon Yar kwalisa Wadannan sune sababbin hotunan da jaruma hadiza aliyu gabon na saki a shafinta na instagram wanda sunka haskaka kuma sunka dauki hankalin mutane sosai. …

Read more »
 
Top