Kiwon Lafiya : Ga Maganin Hawam Jini (hypertension) Da Ikon Allah

KUYI SHARING DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA ALLAH YA BAMU LADAN DUKKA. 1- Garin Habbatus sauda cokali 7, 2- Garin Citta cokali 4, 3- Garin Tafaruwa cokali 5, 4- Garin Zobo cokali 5, 5- Zuma ta…

Read more »

Kazafi Aka yi mini, Ban ce Gabon Da Maryam karuwai ne ba – Tanimu Akawu
Kazafi Aka yi mini, Ban ce Gabon Da Maryam karuwai ne ba – Tanimu Akawu

Tanimu Akawu daya ne daga cikin dattawa a masana’antar fina-finan Hausa, a kwanakin nan labari ya rika yawo a kafafen sada zumunci cewa a wata hira da ya yi da gidan rediyon Bision FM da ke Abuja ya …

Read more »

VIDEO: ClassiQ – GarGaJiYa (Official Video)

Arewa Mafia and Up North Records’ ClassiQ drops the official video for Gargajiya celebrating and showcasing the beauty and culture of Northern Nigeria (The New North) . The Video was shot in 4 differ…

Read more »

Wasu Zafafan Hotunan Hadiza Gabon

Wasu Zafafan Hotunan Hadiza Gabon Wasu Zafafan Hotunan Jarumar kannywood kenan Wato Hadiza Gabon. Hotunan Sunyi Kyau ba Karya Munayi Mata Fatan Alkhairi. The post Wasu Zafafan Hotunan Hadiza Gabo…

Read more »

Sharhin fim din Wakili: Fim din barkwanci mai dauke da darussa
Sharhin fim din Wakili: Fim din barkwanci mai dauke da darussa

Sunan Fim:  Wakili Kamfanin da ya shirya:  Garkuwa Empire da Dorayi Flims & Distributions LTD Shiryawa:  Falalu A. Dorayi Tsarawa:  Nazir Adam Umarni:             Falalu A. Dorayi Shekara:  2019 Mai …

Read more »

Auren Sha’awa Akeyima Matan Hausa Film – Fati KK
Auren Sha’awa Akeyima Matan Hausa Film – Fati KK

Auren Sha’awa Akeyima Matan Hausa Film – Fati KK A wata hira da aka yi da tsohuwar jaruma Fati KK ta bayyana cewa abinda maza ke bukata a jikin mace mai kyau irinta shine su aureta su gama jin dadinta…

Read more »

Abinda maza ke so a jikin mace mai kyau irina shine su auremu su gama jin dadinmu su sake mu - Inji Fati KK bayan dawowarta fim
Abinda maza ke so a jikin mace mai kyau irina shine su auremu su gama jin dadinmu su sake mu - Inji Fati KK bayan dawowarta fim

A wata hira da aka yi da tsohuwar jaruma Fati KK ta bayyana cewa abinda maza ke bukata a jikin mace mai kyau irinta shine su aureta su gama jin dadinta su sake ta - Ta ce yanzu ita tsoron sake yin au…

Read more »

Allah wadan naka ya lalace: 'Yar gidan Charley Boy ta wallafa hotunan da ta dauka da abokiyar madigonta
Allah wadan naka ya lalace: 'Yar gidan Charley Boy ta wallafa hotunan da ta dauka da abokiyar madigonta

'Yar gidan Charley Boy, ta wallafa hotunan da ta dauka da abokiyar madigonta, kuma masoyiyarta a shafinta na Instagram - Ta wallafa hotunan ne a shafinta cikin rashin kunya da tsoron maganar mutane -…

Read more »

Hotunan Daliban Da Suka Rasa Rayukan su A Jami’ar Tafawa Balewa Dake Bauchi

Hotunan Daliban Da Suka Rasa Rayukan su A Jami’ar Tafawa Balewa Dake Bauchi wadannan sune Fuskokin daliban da suka rasa rayukansu a rushewar gadar Dake jami’ar Abubakar Tafawa balewa University ATBUW.…

Read more »

Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Wasu Yan Kannywood Da Suka So Lalata Da Ita

Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Wasu Yan Kannywood Da Suka So Lalata Da Ita Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Wasu Yan Kannywood Da Suka So Lalata Da Ita   Wani Sabon Rikici Da Ya Barke Tsakanin Tsohuwar Jaru…

Read more »

VIDEO – Garzali Miko – Kogin Zuma HD Video

VIDEO – Garzali Miko – Kogin Zuma HD Video VIDEO – Garzali Miko – Kogin Zuma HD Video Wakar kugin zuma dai waka ce irin ta soyayya da zaku ji kalamai sosai akan soyayya a cikinta. Duk bahaushe yaji wa…

Read more »

Na Rasa Meyasa Rayuwar Shirin Fim Dina Ta Lalace – Zainab Indomie
Na Rasa Meyasa Rayuwar Shirin Fim Dina Ta Lalace – Zainab Indomie

Na Rasa Meyasa Rayuwar Shirin Fim Dina Ta Lalace – Zainab Indomie Na Rasa Meyasa Rayuwar Shirin Fim Dina Ta Lalace – Zainab Indomie Fitacciyar jarumar da aka daina yayinta, Zainab Abdullahi da aka fi …

Read more »

Tonon Silili - kalli Bidiyo Sadiya Haruna Ta Tona Asirin Yadda Alasan Kwalli Yaso Yayi Zina Da ita

Tsohuwar jarumar masana'antar kannywood wato sadiya haruna ta falasa asiri yadda tayi da babban jarumin shirya fina finai wato alhaasan kwalli. Yadda sunka hadu da ita, ya nuna mata yason yayi iskanc…

Read more »

Umar M Sharif – Ashe Zamuga Juna New Song 2019
Umar M Sharif – Ashe Zamuga Juna New Song 2019

Umar M Sharif – Ashe Zamuga Juna New Song 2019 Umar M Sharif – Ashe Zamuga Juna New Song 2019 SauKe Wakar Umar M Shareef Mai Taken Ashe Zamuga Juna, Sabuwar Wakar Dai Yayita Ne Cikin Wani Sabon Qayata…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon Yar kwalisa Na Ranar Juma'a

Masha Allah tabarikallah wannan hotunan suna da kyau sosai gaskiya. Wanda shine wannan yasan akwai masoyan wannan jaruma shiyasa munka kawo su. ©HausaLoaded …

Read more »

Mijina kan danne ni da karfin tsiya ne idan yana so ya sadu da ni - Matan Aure
Mijina kan danne ni da karfin tsiya ne idan yana so ya sadu da ni - Matan Aure

Wata matan Aure mai suna Charity John ta nemi kotu ta raba aurenta da mijin ta cewa wai yana nemanta a gado da karfin tsiya a duk lokacin da yake bukatarta. Charity da ke zaune da Mijinta a Unguwan J…

Read more »

Direbobi sun rufe titin Kaduna zuwa Abuja bayan jami’an tsaro sun bindige wani direba

Direbobi sun rufe titin Kaduna zuwa Abuja bayan jami’an tsaro sun bindige wani direba Direbobi sun rufe titin Kaduna zuwa Abuja bayan jami’an tsaro sun bindige wani direba Kashe wani direba da jami’an…

Read more »

Tirkashi: A wannan karon Zahra Buhari ta zo da wata zazzafar magana
Tirkashi: A wannan karon Zahra Buhari ta zo da wata zazzafar magana

'Yar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari ta wallafa wata magana a shafinta na Instagram - Ta wallafa yadda mutane za su kwantar da hankalinsu idan suna samun barazana ta takurawa ko cin zarafi daga …

Read more »

Gwamnatin jihar Sakkwato, Ta Raba Naira Miliyan 17,200,000:00 Domin Yi Wa Yara Marayu Da Tsoafaffi Marasa Galihu Layya

 Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammad Sa'ad Abubakar, a ranar Alhamis, 8/8/2019 ya kaddamar da rabon kudaden layya ga marayun dake  gundumomi 86 dake fadin jihar Sokoto ga uwayen kasar. Sarkin Mu…

Read more »

Wasu Hotunn Fati Washa A Kasa Mai Tsarki

Wasu Hotunn Fati Washa A Kasa Mai Tsarki Alhamdulillahi jarumar shirya fina finan hausa wato fatima abdullahi wanda akafi sani da fati washa tana daya daga cikin mahajjatan wannan shekara. Wanda a…

Read more »
 
Top