Tauraron matashin dan kwallon kungiyar Chelsea,  Callum Hudson-Odoi ya taki sa’a inda cikin awanni 24 da tabbatar da cewa ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 tuni har ya warke.

 

Dan wasan me shekaru 19 ne da kansa ya fito ta shafinshi na sada zumuntar Twitter ya gayawa Duniya cewa ya warke kuma kwanannan zai dawo aiki.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top