Yadda ake kula da gashi lokacin zafi
Yadda ake kula da gashi lokacin zafi

Ba wai kawai lokacin sanyi ne gashi ke bukatar kula ta musamman ba, a lokacin zafi ma ya kamata mata su mayar da hankali wajen kula da gashinsu musamman ganin lokacin ana fama da gumi wanda gashi ma …

Read more »

Yadda za ki kula da farcenki
Yadda za ki kula da farcenki

Kin taba tunanin yadda aka yi wadansu mata ke da kyawawan farata? Shin haka farcensu yake tun asali? Babu shakka za a iya samun mutanen da Allah Ya halitta da kyawawan farata, amma yawanci idan kika …

Read more »

Waike idan zakiyi kwalliya bakya duba madubi ne wani ya gayawa maryam gidado

Waike idan zakiyi kwalliya bakya duba madubi ne wani ya gayawa maryam gidado.. Wannan hoton nata dai ya janyo mata surutai marasa dalili da magan-ganu marasa amfani.. Kalli yadda mutane suke mata iya…

Read more »

Wannan Wacce Yar Wutarce? Wani Ya Tambayi Adam A Zango Da Yaga Sunyi Hoto Tare

Wannan wasu  kaya tattun hotunan jarumi adam a zango ne wanda suke daka tare da wata masoya yiyar sa hotunan sunyi kyau kuma sun birge matuka saidai wani kuma yana tambayarsa wannan wacce yar wutace …

Read more »

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau da wasu abokan aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan data dauka tare da wasu abokan aikinta a yayin daukar wani shirin fim da suke yi. …

Read more »

ka rantse da Al Qur'ani cewa bada magudi kaci zabe ba - Buba Galadima ya gayawa Shugaba Buhari
ka rantse da Al Qur'ani cewa bada magudi kaci zabe ba - Buba Galadima ya gayawa Shugaba Buhari

Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari kuma jigo a jam'iyyar PDP, Injiya Buba Galaduma ya bayyana cewa Duniya ta shaida Atikune ya ci zaben shugaban kasa amma Buhari yayi murdiya ya k…

Read more »

AUDIO : Sabuwa waka Rarara - Usaina Da Faruqu
AUDIO : Sabuwa waka Rarara - Usaina Da Faruqu

Wannan wata sabuwa waka ce da rarara ya rera ga wannan ango da amaryasa.    Download Audio Now ©HausaLoaded …

Read more »

AUDIO : Rarara Wakar Aure Nafi'u Da Zabarina
AUDIO : Rarara Wakar Aure Nafi'u Da Zabarina

Wannan wata sabuwa waka ce wanda rarara ya rerawa wani ango.         Download Audio Now ©HausaLoaded …

Read more »

VIDEO: Wata Kawar Maryam Yahaya Taci Amanarta Ta Dauki Videon Ta Tsirara Babu kaya A Jikinta

Kwanakin baya an samu wani faifen video yana yawo na maryam yahaya wanda aka dauke ta tsirara batada kaya a jikin ta hakan ya jawo cece kuce sosai saidai ita jarumar tace ita batasan lokacinda aka da…

Read more »

VIDEO: Nima Zan Shiga Aljanna Indai Irin Su Laila Zasu Shiga Cewar Jaruma Empire Mai Kayan Mata

Zan Shiga Aljanna Indai Irin Su Laila Zasu Shiga Cewar Jaruma Mai Kayan Mata Danna Koren Rubutu Na Kasa Domin kallon Cikaken Hirar Da Tayi Danna kan hoton domin kallon vidbidi ©HausaLoaded …

Read more »

TRAILER : kalli Trailer Fim Din Ana Barin Halak
TRAILER : kalli Trailer Fim Din Ana Barin Halak

Tallan shirin ANA BARIN HALAK ya fito a shafin YouTube juna iya zuwa ku kalla Danna kan hoton domin kallon wannan talla ©HausaLoaded …

Read more »

Da'alama Kungiyar Izalah Taje Karbo Sabuwar Gwangila America...Daga M Inuwa MH
Da'alama Kungiyar Izalah Taje Karbo Sabuwar Gwangila America...Daga M Inuwa MH

Daga M Inuwa MH Koma waye Idan Yaje Yawon Shakatawa America Za'a Iya Bashi Dama Ya Shiga Wuraren Tarihi Ai Su Turawa Ba Ruwansu Matukar Ka Cike Sharudansu Da Suka Gindaya Maka Tofa Zasuyi Maka Duk Ab…

Read more »

Jerin jihohin da suka shirya biyan albashin naira 30,000
Jerin jihohin da suka shirya biyan albashin naira 30,000

Wasu gwamnoni a fadin kasar nan guda 9 sun bayyana cewa a shriye suke tsaf, domin amsa kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari, akan dokar da ya saka ta karin albashi zuwa naira 30,000, gwamnonin sunce …

Read more »

Sirikin Buhari ya bayyana kamfanin Glo a matsayin mafi rashin biyan bukata

Mijin diyar shugaban kasa, Zahara Buhari watau Ahmad Indimi ya caccaki kamfanin sadarwa na Glo inda ya bayyana cewa shine layin waya mafi rashin amfani dan ba zaka iya yin amfani dashi wajan Data ko …

Read more »

Ban cewa Hadiza Gabon 'yar madigo ba - Ummi Zeezee

Bayan da wasu labarai suka watsu na cewa tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta ce Hadiza Gabon 'yar Madigo ce sannan ta mata barazanar sawa a koreta daga Najeriya saboda abinda tawa Amina Amal,…

Read more »

Gashin gemun mutum ya fi na kare yawan cutukan bakateriya - Bincike
Gashin gemun mutum ya fi na kare yawan cutukan bakateriya - Bincike

Wani bincike da wasu masana kimiyya suka yi akan gashin kare da gemun dan adam wanne yafi daukar cututtuka ya nuna cewa gashin gemun dan adam yafi yawan cutuka fiye dana kare. Masanan daga jami'ar Hi…

Read more »

YANDA ZAKA GYARA FATAR FUSKA DAGA KAMUWAR CUTUTTUKA NA FATA.
YANDA ZAKA GYARA FATAR FUSKA DAGA KAMUWAR CUTUTTUKA NA FATA.

Hadin da ake yi wa fuska na nan da dama. Ya kamata zuwa yanzu masu karatu su gane wane irin hadi da nake nufi. Amma idan akwai wadanda ba su san wannan hadi ba, zan yi musu bayani. A takaice dai hadi…

Read more »

Na Ki Auruwa!!!
Na Ki Auruwa!!!

Sharar Fage: Cikin Muryar takaici ta dube ni, duba me son samun mafita tace, “Kawata meye mafita?, aure nake so wurjan Jan kamar na kai kaina dakin miji wallahi, kowa ya zo rimi rimi kwana kadan sai …

Read more »

Kalli Hotunan Sheikh Bala Lau da Kabir Gombe a majalisar dinkin Duniya

Shuwagabannin Izala da suka je kasar Amurka da'awa bisa gayyatar wasu kungiyoyin musulmi dake kasar, Sheikh Bala Lau da Kabir Gombe kenan a wadannan hotunan nasu yayin da suka ziyarci majalisar dinki…

Read more »

  • Kalli Zafaffan Hotunan Da Sábon Style Na Dunki Na Fati Washa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Da Sábon Style Na Dunki Na Fati Washa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Da Sábon Style Na Dunki Na Fati Washa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Da Sábon Style Na Dunki Na Fati Washa
  • Kalli Zafaffan Hotunan Da Sábon Style Na Dunki Na Fati Washa
Kalli Zafaffan Hotunan Da Sábon Style Na Dunki Na Fati Washa

Kalli wasu Zafaffan hotunan fati washa da sunka dauli hanka'in jama'a a duniyar instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

An kama masoya saboda damun mutane da ihu lokacin jima'i
An kama masoya saboda damun mutane da ihu lokacin jima'i

Kotu ta hukunta wasu masoya a kasar Kenya bayan da ta kamasu da laifin damun jama'a da ihu lokacin da suke jima'i. Jama'a ne suka kaiwa 'yansanda korafin Chacha Mwita dan shekaru 24 da masoyiyarshi C…

Read more »

Uwa da danta sun kashe mijinta da duka
Uwa da danta sun kashe mijinta da duka

'Yan sanda a jihar Naija sun kama wata mata, Hafsat Aliyu me shekaru 50 da danta Babangida Usman me shekaru 25 bisa laifin kashe mijinta,Aliyu Haruna. Lamarin ya faru ranar 13 ga watan Afrilu a bayan…

Read more »

Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula mutane sosai
Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula mutane sosai

Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula sosai Wata matashiya ta dauki hankulan mutane sosai a dandalin Twitter saboda irin abinda ta ce zatawa mijinta, ta rubuta a shafinta …

Read more »

  • Haryanzu Ina Son Tsohuwar Mata Ta Samira Ahmad - TY Shaban
  • Haryanzu Ina Son Tsohuwar Mata Ta Samira Ahmad - TY Shaban
  • Haryanzu Ina Son Tsohuwar Mata Ta Samira Ahmad - TY Shaban
  • Haryanzu Ina Son Tsohuwar Mata Ta Samira Ahmad - TY Shaban
Haryanzu Ina Son Tsohuwar Mata Ta Samira Ahmad - TY Shaban

Taurarin fina-finan Hausa Wanda suka yi aure amma daga baya suka rabu da juna, T.Y Shaban da Samira Ahmad kenan a wannan hoton da suka dauka tare, bayan ganin wannan hoton masoyansu sun rika basu sha…

Read more »

Wata mata ta zo daga Amurka domin ta yi ido biyu da Sheikh Dahiru Bauchi
Wata mata ta zo daga Amurka domin ta yi ido biyu da Sheikh Dahiru Bauchi

Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Lainjo ta shaidawa Shehu RTA cewa ita daga Amuruka tak…

Read more »

Dalilan Fyade Da Hanyoyin Maganta Shi
Dalilan Fyade Da Hanyoyin Maganta Shi

Sharar Fage: Can cikin kuryar surkukin dakinta mai duhun gaske Harira ta labe ta na kuka kasa-kasa ita kwal cikin daki.  Jin motsin shigowata ya sa ta mikewa da sauri tare da kokarin share hawayenta …

Read more »

CIWON 'YA MACE
CIWON 'YA MACE

ISLAMIC MEDICAL CENTER   ••••| BASIR GA "YA MACE |•••• > basir na daurewar ciki - ta yawaita cin ya'yan itatuwa kamar lemon 🍋 Zaki taci har dusa da fatar ciki. > shan kankana 🍉 ta dinga taunewa har…

Read more »
 
Top