An dakatar da wasan kwallon kafa na Faransa “har sai an sanarda shi” saboda barkewar cutar coronavirus, majiyoyin dake kusa da LFP, wadanda ke kan gaba a rukunin Ligue 1 da Ligue 2, sun fada
wa AFP ranar Juma’a.

 

Majiyar ta ce ta dauki matakin “baki daya” na dakatar da wasan ba tare da wani bata lokaci ba, bayan sakamako, taron da aka kira na gaggawa da akayi a ranar Juma’a. Inda aka amince da tsaida wassanin har zuwa wani lokaci.



© Abubakar Saddiq

Post a Comment

 
Top