Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai Kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaiwa tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ziyara a gidan da aka ajiyeshi dake garin Awe jihar Nasarawa.

© hutudole

Post a Comment