Abubakar Yau daga karamar hukumar Augie, dake jihar Kebbi da ya zo na daya ya samu kyautar mota kirar Honda.

Abubakar hine wanda ya yi nasarar kama babban kifi mai nauyin kilogiram 78 a wurin bikin al’adu na kamun kifi a garin Argungu dake jihar Kebbi na shekarar 2020.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri



© hutudole

Post a Comment

 
Top