Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase da ya rasa mahaifiyarsa a jiya,  ya saka hotonshi da mahaifiyar tashi a lokacin da take da rai inda aka ganshi yana gyara mata kumba.

 

 

Allah Sarki, Muna fatan Allah ya jikanta ya kuma baiwa Iyalai Jumurin rashi.

 

View this post on Instagram

Allah ya gafartamiki uwata

A post shared by tijjani (@tijjani_asase) on



© hutudole

Post a Comment

 
Top