Jarumai shirya finafinan hausa nuhu Abdullahi da fati Abdullahi wanda ake kira da fati washa.

Wannan alaka sosai ta nuna akwai soyayya sosai tsakanin wannan jarumai wanda idan baku manta ba ya taba furta cewa zai iya aurenta.


To da duk alamu akwai son juna sosai tsakanin su.









©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top