Wadannan hotunan me martaba sarkin Gombe, Abubakar Shehu Abubakar ne da aka ganshi babu rawani, hotunan sun dauki hankula sosai inda har wata ta kyasa.

Wata baiwar Allah ta bayyana cewa, ta dade tana son sarkin kuma a shirye take ta zama koda ta huduce kuma zata yi biyayya.


Post a Comment

 
Top