Wannan wata sabuwa gasa ce wanda dauda kahutu rarara ya sanya gasa wanda duk yace wannan gasar zai samu Dankareriyar mota da kujerar hajji da umrah.

Wanda a cikin faifan wannan bidiyo ya fadi duk yadda za'a yi gasar wanda shine ba sai mun cikaku da surutu ba zaku iya saurarawa domin masu sha'awar shiga wannan gasa.

Ga bidiyon nan kasa.





©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top