Tauraron mawakin Hausa, Tsohon sarkin wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya saki wakar da yawa tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Umar Tanko Almakura.

 

Nazir ya saki wakar ne a shafinsa na Youtube.

 

A bidiyon wakar kamar haka:

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top