Hukumar da ke kula da tashoshin jiragen kasa (NRC) ta dagatar da daukan fasinjoji dake fadin kasar har zuwa wani lokaci, wanda matakin zai fara daga ranar Litinin 23 ga watan Maris 2020.

Matakin dakatarwar ya biyo baya ne bisa bullar cutar Covid-19 a wasu sassan dake kasar.

Daraktan hulda da jama’a na hukumar NRC Umar Muhammad ne ya bayyana haka a madadain hukumar, a jihar legas.

A dai Najeriya an samu karin mutum 10 dauke da cutar wanda a yanzu a dadin wanda suka kamu da cutar ya kai 22.



© Abubakar Saddiq

Post a Comment

 
Top