A yayin da cutar Coronavirus ke kara kamari tsakanin Al’ummar Duniya. Ta shigo Najeriya harma cikin yankin Arewa inda aka samu Rahoto na farko a Katsina.

 

Wata baiwar Allah me fatutukar hidimtawa Al’umma ta yi wani bidiyo na musamman dake bayani akan sabuwar cutar.

 

Kalli bidiyon a kasa:

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top