Tauraron dan kwallon Najeriya, Shehu Abdullahi kenan dake bugawa kungiyar Bursaspor ta kasar Turkiyya wasa cikin dusar kankara a a wanna hoton nashi da ya haskaka.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top