Da Duku-Dukun safiyar yau,Lahadi an sake samun mutane 3 dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya.

 

Mutanen an samesune a Jihar Legas inda kuma aka tabbatar da cewa sun ziyarci kasashen da cutar ta yi kamari.

Hukumar kula da cututtuka ta Najeriya NCDC ce ta tabbatar da haka:

 

Da wannan, yanzu yawan wanda aka samu da cutar a Najeriya sun kai 25 kenan



© hutudole

Post a Comment

 
Top