Jihar Legas ta sanar da cewa an samu mutum na 3 dake dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya.
Wanda aka samu da cutar wata matace ‘yar Najeriya me kimanin shekaru 30 data dawo daga kasar Ingila.
Shafin Twitter na ma’aikatar Lafiya ta jihar Legas din ta tabbatar da wannan lamari inda ya bayyana cewa yanzu haka matar tana Asibiti dan kula da lafiyarta.
Breaking!
Third case of #COVID19NIGERIA confirmed in Lagos.
– This is a new case independent of the index case
– 30 year old Nigerian, female
– Returned from the UK on 13th March
– Observed self-Isolation, developed symptoms
– Tested positive
– Now at Mainland GH receiving care pic.twitter.com/f8osZk4Ba4— LSMOH (@LSMOH) March 17, 2020
© hutudole
Post a Comment