Sabbin Rahotanni da Asibitin jami’ar Johns Hopkins ta kasar Amurka ta fitar na cewa mutanen da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19 ta kashe a fadin Duniya sun haura 10,000.

 

Cutar dai ta bayyanane a garin Wuhan na kasar China inda ta watsu zuwa kasashe 160 tare da kama mutane sama da 244,500.

 

Mutane 86,000 sun warke daga cutar

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top