A yayin da cutar Coronavirus/COVID-19 ke ci gaba da barazanawa kasashen Duniya, ‘yansandan kasar India sun dauki hankula sosai kan yanda suka dauki wani sabon salo na wayar da kan mutane kan muhimmancin wanke hannu.

 

Bidiyo suka yi da ‘yansandan cikin kayan aiki suna rawa suna nuna yanda ake wanke hannun.

 

Tuni bidiyon ya watsu sosai a Kafafen sada zumunta inda jama’a da dama su kai ta yabawa da hakan.

 

Kalli bidiyon a kasa:



© hutudole

Post a Comment

 
Top