Hotunan kayan yakin neman zaben shugaban kasa na 2023 na shugaban ma’aikata na fadar gwamnatin tarayya,Abba Kyari sun fara yawo a shafukan sada zumunta.
Anga hotunan huluna da rigunan yakin neman zaben Abba Kyari suna yawo a shafukan sada zumunta.
© hutudole
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.