Manajan Chelsea Frank Lampard yana ba kungiyar goyon baya dasu siya dan wasan gaba na Bayer Leverkusen, Leon Bailey. An samu rahoton ne daga England.

An samu labari daga wurin manema labarai na Metro cewa, kungiyar ta Blues sun yanke shawara zasu siya dan wasan dan asalin kasar jamaika a karshen kakar wasan bana. Yan kungiyar ta Chelsea sun yanke shawara siyan dan wasan mai shekaru 22 a farashin Euros miliyan 85. Rahotanni sun nuna cewa kokarin da dan wasan yake yi ne ya sa Chelsea su ka yi ra’ayin siyan shi.
An samu labari cewa kulob din Liverpool da Manchester United suma suna da ra’ayin siyan dan wasan. Chelsea tace Bailey zai maye masu girbin veteran Wigers Pedro Rodriguez da willian. Wanda suke fuskantar kalubale a yammancin London.
Bailey yaci kwallaye guda biyar kuma ya taimaka wurin cin kwallo kwallo guda daya a wasannin guda 14 daya buga a wannan zagayen. Kuma Chelsea zasu siya dan wasan Morocco Hakim Ziyech daga Dutch na kulob din Ajax a yarjejeniyar euros miliyan 35.


© hutudole

Post a Comment

 
Top