Wasu ‘yan matan Arewa 2 da suka dora wani bidiyonsu a shafin sada zumuntar Twitter suna rawa ya dauki hankula sosai inda akaita cece-kuce akansa.

 

Lamarin dai ya jawo maudu’in Arewa Twitter ya dauki hankula sosai inda wasu da dama daga Arewa suka rika Allah wadai da Bidiyon.

 

Yayin da daga kudu kuma aka samu masu ganin cewa bidiyon ba wani abu bane. Kawai ‘yan matan suna shakatawane.

 

 



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top