Likitoci da masu jinya a fadin Duniya sun hada kai wajan yin kira ga mutane, musamman a kasashen da cutar Coronavirus/COVID-19 ta yi tsanani kan su zauna a Gida, musamman wanda ake tsammanin na dauke da cutar.

 

Likitocin sun yi amfani da shafukan sada zumunta wajan isar da wannan sako nasu, kamar yanda za’a iya gani a kasa:

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top