Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake yabon matarsa da cewa tana da Ilimin Boko daga Arabiyya.

Yace shi da ita ” Mutu ka Raba”

Muna musu fatan Alheri.



© hutudole

Post a Comment

 
Top