Gwamnan jihar Edo,Godwim Obaseki ya bayyana cewa a yanzu jiharsa ba zata dakatar da ayyukan Ibada ba ko kuma rufe makarantu ba.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a jiya, Juma’a, 20 ga watan Maris na shekarar 2020 yayin da wasu shuwagabannin addinai suka ziyarshi.

 

Gwamnan yace gwamnatinsa ta dauki duk wasu matakai na ganin an dakile cutar. Ya ce akwai kuma shirye-shirye a kasa wanda idan cutar ta shiga jihar za’a kula da ita.

 

Jihohi da Dama irin su, Kaduna, Legas, Ekiti dadai sauransu sun dakatar da makarantu tmda tarukan ibada kkan cutar.



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top