Dan Shekara 50 Zai Yi Tattaki Daga Maiduguri Zuwa Lagos A Kafa Domin Jajantawa Tsohon Sarkin Kano Kan Tsige Shi Daga Sarauta.

 

Mutumin mai suna Ali Mohammed wanda aka fi sani da Alhaji Tuke wanda yake a yankin bayan gidan Dambe a Meshamari dake garin Maiduguri, zai yi tattakin ne saboda soyayyar da yake yi wa tsohon Sarkin Kanon.

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top