Rahotannin dake fitowa daga kasuwar Chanjin kudi ta Najeriya na cewa Naira ta samu raguwar daraja a tsakin ta da Dalar Amurka.

 

Nairar na kan 372 zuwa 374 akan kowace Dala 1.

 

Naira dai ta kwashe kusan shekaru 3 tana akan 360 kan kowace Dala



© hutudole

Post a Comment

 
Top