Tauraron mawakin Hausa kuma Jarumi, Umar M. Shareef ya bayyana sabuwar wakarshi wadda ta kasance ta biyu daya saka a shekarar 2020.

 

Ya sakawa wakar sunan “Wa zan ba kaina”

 

Wakar na cikin Album dinshi na Yau da Gobe

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top