Wani matashi dan kimanin shekaru 30 me suna Larry da ya sha maganin karfin maza yawa kanwarsa fyade har sai da ta mutu.

 

Lamarin ya farune a karamar hukumar Ezza ta kudu dake jihar Ebonyi, 14 ga watan Maris na shekarar 2020.

 

Chigozirim dalibace a kwalejin ilimi ta jihar Ebonyi kamin ta mutu.

https://ift.tt/2QzqXM9

Binciken da likitoci suka yi akan gawarta ya tabbatar da cewa an ci gaba da mata fyade har ma bayan da ta kasance bata iya motsi.

 

Rahoton yace gawar ta na Asibitin jihar inda shi kuma yayan nata yana hannun ‘yansanda ana ci gaba da bincike.



© hutudole

Post a Comment

 
Top