A yayin da Annobar Coronavirus ta yi kamari, jama’a kan yi amfani da abin rufe hanci da baki dan rage hadarin kamuwa da ita.
A yanzu cutar ta yi kamari sosai a yankin turai inda ta zarga kasar China inda cutar ta samo Asali,kasashen Turawan na kokarin ganin kawo karshenta.
A wata hira da aka yi da shugaban kasar Rasha, Vladmir Putin akan tashin gwauron zabi na farashin abin rufe fuska yayi, ya bayar da umarnin kwace lasisin kamfanonin da suka kara farashin.
When Price goes up in Nigeria out of sheer greed and wickedness.
Intellectuals : Its capitalism, it's pure demand and supply.
Here is what Alhaji Putin does to people who profit off price gouging pic.twitter.com/xzW5yS64g8
— Cinderella Man (@Osi_Suave) March 21, 2020
Bidiyon hirar ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wata mata na tambayarshi. Akwai matasalar tashin gwauron zabi na farashin abin rufe fuska.
How did Putin deal with mask price surge?
It's so Putin#COVID19 #MaskUp #coronavirus #RussianPresident pic.twitter.com/UKH9PPCcBa— Claire Chen (@ClaireRChen) March 19, 2020
Putin ya bayar da amsar cewa a bincika kuma duk kamfanin da aka samu kawai a kwace lasisinsa.
Hakan ya jawowa Putin yabo sosai.
© hutudole
Post a Comment