Tauraron dan kwallon Kafar Najeriya, Ahmed Musa dake bugawa kungiyar Alnassr dake kasar Saudiyya kwallo ya saka wani hoton bidiyo yana kwallo da Takardar amfani a bayi inda yake kira da a ci gaba da zama a gida.

 

Musa yayi wannan kiranne a kokarin kawar da cutar Coronavirus/COVID-19 data Addabi Duniya.

 

https://ift.tt/33r0KVq



© hutudole

Post a Comment

 
Top