Wannan bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ji wani malami yana karanto tambayar wani bawan Allah da yake Sallah a masallacin da bai da katanga.

 

Matashin yace wata budurwa ta gitta masa kuma ya kalleta har sun hada Ido,kai a karshe ma ya ji yana sonta, wai duk a cikin Sallah.

 

Kalli bidiyon tambayar da ya dauki hankula:

 



© hutudole

Post a Comment

 
Top