# KARUWA TA SHIRYU SABODA TACI ABINCIN BAKIN MANZON ALLAH SAW
*****************************

Daga Abi umamatu R.Anhu yace wata mata ta kasance tana lalata da maza kuma tana magana na batsa da alfahasha

Sai wata rana ta wucce Maznon Allah SAW yana cin Abinci mai miya, sai ta nemi ya bata Abinchin sai ya bata gaba daya

Sai tace ka bani wanda yake cikin bakin kane (wanda yake taunawa) sai Manzon Allah SAW ya fito dashi ya bata,

sai taci sai wani irin kunya ya rufe ta bata qara batsa ko wani lalata ko alfasha ba har qarken rayuwan ta.

Uhhh ! Kaji likitan liktocin sayyadina Rasulullah SAW Allah ya biya mana buqatocin Mu Albarkan Manzon Allah SAW Ameeen s Ameeen

# Duba mu'ujizatul rasull (dubu) mu'ujizata 233 shafi na 112-113
# Abban inyasskhaulahi dakace zaria

Post a Comment

 
Top