Shugaban majalisar malamai na kasa na kungiyar Izalah Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya fallasa cutar CoronaVirus kawai makircin Turawan Yamma ne.
Sheikh Jingir ya kara da cewa lokacin da Donald Trump ya je Makkah ya ga yadda ake dawafi tun lokacin ya sha alwashin sai sun jefowa musulmai makircin da zai hana wannan Dawafin.
Sheikh Jingir ya yi wanan bayanin ne yayin da yake gabatar da nasihar Juma’a a massalacin Juma’a na ‘Yan Taya dake Jos babban birnin jihar Filato.
Rariya
© hutudole
Post a Comment