ALAMUN CIWON HANTA
Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai.
・ Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani.
・ Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha.
・ Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.
MAGANINTA
1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6
Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.
Me Bukatar Hadadde aimana magana a 08135404044, 08020738307. Kota WhatsApp.
N16000.
Zamu iya aikoma har Jiharka ta hannun direbobi, zaa turamana kudin ta Bankin mu na Eco.
©HausaLoaded
Post a Comment