A yau ne shafin Hausaloaded blog sun samu hujja wadda ke nuna tayi sabon aure ko ta samu mijin aure.

Wanda jaruma aisha Humaira ta wallafa a shafinta na instagram.

Kamar haka:-

"MashaAllah congrats 🎉 Baby @real_sadeeya_kbl ALLAH Ya Sanya Alkhairi Yasa Mutuwa ce Zata Raba Ku"





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top