April 16, 2025 12:15:23 AM Menu

Tauraron mawakin Hausa,Sarkin wakar Tsohon sarkin Kano,Nazir Ahmad Kenan a wadannan hotunan inda ya nuna kayataccen gidanshi da kuma motocinsa na Alfarma.

 

Ya saka hotunanne a shafinsa na sada zumunta inda yake godewa Allah bisa Ni’imar daya masa.

 

 



© hutudole

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top