Wannan wasu  kaya tattun hotunan jarumi adam a zango ne wanda suke daka tare da wata masoya yiyar sa hotunan sunyi kyau kuma sun birge matuka saidai wani kuma yana tambayarsa wannan wacce yar wutace ? To Har yanzu dai jarumin baice mishi komai ba sai muna nan muna zuba ido muji amdar dazai bashi domin mukawo mu..gadai hotunan da yaga sun dauke tare da ita masoyiyar tashi..





Ga Kuma Yadda Mutane Suketa Magana Akan Hotunan.



Post a Comment

 
Top