Wata masoyiyar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan data bayyana soyayyarta a gareshi sannan ta rokeshi da cewa shima ya taimaka ya sota ko da nan da shekaru dubune.

Baiwar Allahn ta gayawa Adamu wadannan kalaman soyayyarne a shafinshi na Instagram.

Adamun ya bata amsa da cewa, Naga kamar ke soja ce koh?


Post a Comment

 
Top