Wannan wani martani ne da wani yayi Nafisa Abdullahi wanda akan bidiyon Tsiraici da anka fallasa na maryam booth.

Wanda shine itace itama idan taja iska zata fitar da nata.

Shine wani a shafin twitter yake cewa nafisa Abdullahi :-

"Shegiya kince zaki yi videon Tsiraici miyasa bakiyi ba ? Matsoraciya kawai."

Shine ita kuma ta mayar masa da martani kamar haka:-

"Dan uwanka zaka mutu da kwadayin kai kutee".





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top